Samu kuɗi ta hanyar mu
Shirya shiryen Alaƙa na da yawa a illahirin yanar gizo, suna bawa masu website a yanar gizo wata ƙarin hanyar sanar da mutane akan website ɗin su ta hanyar ƴaɗa magana da kalami masu kyau akan website ɗin. Namu tsarin alaƙar kyauta ne shiga, yana da sauƙin yin rigista, kuma baya ɓuƙatar zurfin ilimin kimiyya da fasaha! Idan mutum ya kasance mai alaƙa da mu, muna sa ran zai ƙirƙiri kokuma yayi sanadiyyar samun zirga zirga da saye da sayar wa a kan shafukan mu da website ɗin mu, domin samun kamasho mai tsoka.
Danna nan dan ƙarin bayani filla-filla

Ajiye Tambayar ka!